Karamin Ministan Fetur, Timiprey Sylva, ya bayyana cewa sannu a hankali jama’a za su saba […]
Month: November 2020
Najeriya Ta Afka Cikin Karayar Arziki Mafi Muni A Tarihi – Hukumar Kididdiga
A karo na biyu tun bayan 2016, Najeriya ta sake afkawa cikin tabarbarewar tattalin arziki, […]
Tsaro Jihar Kaduna Ke Buƙata Ba Gasar Marathon Ba – Mr LA
Honorabul Lawal Adamu Usman wanda akafi sani da Mr LA ya bayyana matsalar garkuwa da […]
Najeriya Da Nijar: Buhari Ya Amince Da Fara Shigo Da Fetur Daga Nijar
Gwamnatin Nijeriya ta shiga sabuwar yarjejeniya da gwamnatin Jamhurriyar Nijar na fara shigo da man […]
Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Ɗauke Limami Da Mamu 30 A Masallacin Juma’a
Rahotanni daga jihar Zamfara sun bayyana cewar ‘yan ta’adda masu Garukwa da mutane sun shiga […]
SAFARAR SHINKAFA: Jami’in Kwastan Ya Halaka Wani Magidanci A Jihar Kebbi
Wani jami’in tsare iyakan Kasa (kwastam) ya bindige wani magidanci har lahira, bisa zargin sa […]
An Yi Bikin Kaddamar Da Faifain CD Mai Kunshe Da Tarihin Rayuwar Sheik Dahiru Bauchi
An Yi Bikin Kaddamar Da Faifain CD Mai Kunshe Da Tarihin Rayuwar Sheik Dahiru Bauchi […]
Ba Mu Karbi Gudummawar Kudin Corona Ko Ta Sisi Ba, Cewar Minista Sadiya
Ministar Agaji, Jinkai da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq ta ce ma’aikatar ta ba ta amshi […]