Wani Matashi Ya Tsinci Kuɗi Kimanin Naira (N2M) Ya Mayarwa Mai Su.

Wani matashi mai suna Umar Abubakar Abdullahi ya mayar da kuɗi naira Miliyan biyu da ya tsinta a cikin wata jaka kuma ya bibiyi mai jakar ya mayar masa da kuɗinsa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.