‘Yan Karota Sunyi Nasarar Chafke Kwantena Makare Da Giya Zata shigo Kano

 

Hukumar Karota ta jihar Kano karkashin jagorancin shugaban Hukumar Hon.Dr. Bappah Babbba ‘Dan Agundi, tayi Nasarar chafke wata katuwar mota kirar Kwantena makare da giya a Cikinta.

 

Hukumar ta KAROTA tayi Nasarar chafke motar ne A Daren jiya lahadi Bayan wata doguwar gwagwa da jami’an suka Sha da masu motar giya, kafin suyi Nasarar kawota ta zuwa Hedikwatar Hukumar dake Sani Marshall Road.

 

Da yake jawabi a mamadin Shugaban Hukumar Karota Matemakin na musamman Ga Gwamnan Kano, Kan Karota Hon Nasiru Zico, yace” za’a mika Wannan motar ne zuwa Hannun Hukumar Hisbah ta jihar Kano,

Leave a Reply

Your email address will not be published.