Ana Kukan Targade: Gwamnatin Tarayya Ta Ƙara Farashin Man Fetur

A daidai lokacin Talauci a ƙasar nan ya ke kara karuwa, mutane ke tsananin ji a jika. Abinci tsada, kayan masarufi tsada, tsadar rayuwa, komai tsada.

Sai ga shi alummar Najeriya sun wayi gari da karin farashin man fetur wanda a baya ana siyar da kowacce Lita Naira 150 amma yanzu farashin ya koma zuwa Naira 151.56 akan kowacce lita.

Yaya ku ke kallon Wannan Batun?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *