Fitaccen mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara, zai saki sabuwar wakar sa mai taken “ADO YA TAFI GA SHI YA DAWO” da misalin karfe 12am na daren yau.