Gwamna Elrufai Ya Baiwa Sanusi Lamido Mukami Bayan Kwana Daya Da Sauke Shi Daga Sarauta

Gwamna Elrufai Ya Baiwa Sanusi Lamido Mukami Bayan Kwana Daya Da Sauke Shi Daga Sarauta

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da baiwa tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II wanda aka tsige shi daga sarauta a jiya mukami a ma’aikatar KADIPA, wadda ke habbakar tattalin arzikin jihar Kaduna.

A takardar da ta fito daga fadar gwamnatin jihar Kaduna a yau, ta sanar da cewa Gwamna Elrufai ya yi gyara a ma’aikatar KADIPA.

Leave a Reply

Your email address will not be published.