Sabon Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero.

 

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya amince da nadin Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin sabon Sarkin Masarautar Kano bayan tsige Sarki Sanusi da gwamnati ta yi a yau.

Nadin sabon Sarkin ya biyo bayan sunaye uku da Masu nada Sarki sukayi, wadanda suka hada da Makaman Kano, da Madaki, da Sarkin Bai da kuma Sarkin Dawaki.

Sabon Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero shine Sarkin masarautar Bichi na Farko bayan kafa sababbin masarautu guda 4 da Gwamnatin Jiha ta yi karkashin Jagorancin Gwamna Ganduje.

Leave a Reply

Your email address will not be published.