Dattijuwa ‘Yar Shekaru 70 Ta Jagoranci Mafarauta Sun Kashe Masu Garkuwa Da Satar Shanu Su 40 A Jihar Neja

MACE MAI KAMAR MAZA…

Dattijuwa ‘Yar Shekaru 70 Ta Jagoranci Mafarauta Sun Kashe Masu Garkuwa Da Satar Shanu Su 40 A Jihar Neja

Lamarin ya auku ne a dajin Zuguruma dake karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, inda a nan ne aka yi artabun.

Leave a Reply

Your email address will not be published.