Tsananin Kishi Ya Sa Matarsa Ta Illata Shi Da Ruwan Zafi

Tsananin Kishi Ya Sa Matarsa Ta Illata Shi Da Ruwan Zafi

Lamarin wanda ya auku a yankin Nnaze dake garin Owerri babban birnin jihar Imo, matar da ta aikata wannan danyen aikin ta jima tana zargin mijinta da cin amanarta, inda bayan ta ga wani sakon waya na wata budurwarsa ta shigo cikin sayarsa, sai ta yanke masa wannan danyen hukuncin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: