Arewa Zata Rusa Kanta Da Kanta Matukar

Arewa Zata Rusa Kanta Da Kanta Matukar

Bata Canja Ba – Sarkin Kano

 

Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa, matukar dai arewa bata dauki gabarar canjawa ba, to, za a kai gabar da arewar za ta rusa kanta da kanta.

 

Sarkin Kano ya bayyana hakan ne a wajen taron bikin cikar gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-rufa’i, shekaru 60 da haihuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *