Sunan Yarona Nathaniel Ba Muhammadu Ba, Cewar Mahaifin Yaron Da Ya Yi Yunkurin Dasa Bam A Cocin Kaduna

Sunan Yarona Nathaniel Ba Muhammadu Ba, Cewar Mahaifin Yaron Da Ya Yi Yunkurin Dasa Bam A Cocin Kaduna

Mahaifin Nathaniel Samuel, matashin da aka damke yana kokarin tayar da Bam a cocin Living Faith Church dake Kaduna, Mr Samuel Ezekiel, ya tabbatar da cewa ‘dansa Kirista ne, ba Musulmi ba kamar yadda ake yadawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.