TSUGUNNE BATA KARE BA; Jami’an Tsaro Sun Bude Wuta Da Harsashi Me Rai Kan ‘Yan Shi’a Masu Free Zakzaky A Sokoto

TSUGUNNE BATA KARE BA; Jami’an Tsaro Sun Bude Wuta Da Harsashi Me Rai Kan ‘Yan Shi’a Masu Free Zakzaky A Sokoto.

 

Daga Yahaya Muhammad, Abuja

 

Jami’an tsaron Yan sanda a Jihar Sokoto sun bude wuta kan Almajiran Jagoran Yan Shi’a Shaikh Ibraheem Zakzaky a garin Sokoto a yayin da suke gudanar da Zanga-zangar neman a saki Shugaban nasu Malam Ibraheem Zakzaky.

 

Lamarin wanda yayi sanadiyyar Salwantar rayuwar mutum daya Mai suna Yahuza, wanda ya Mutu sakamakon Harbin Bindiga daya samu yayin faruwar lamarin.

 

Har yanzu dai babu wata Hujja daga Jami’an tsaro daga bangarensu man afkuwar lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.