Naka Shike Bada Kai…

 

Dr Sani Rijiyar Lemu

Jaridar KANO FOCUS ta ruwaito fitaccen Malamin addinin Musulunci mai tsantseni da kauracewa shiga harkokin masu mulki. Wato Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo, na nuna bakin cikinsa akan yadda wasu masu mulki kuma Musulmi suka hasala don an yi magana akan sace yaran Kano.

 

Shehin Malamin ya kadu matuka yadda wasu Musulmi ke sukar masu nuna damuwa da bakin ciki akan an sace Yaran Kano. A cewarsa suna ta suka gami da nuna damuwarsu akan me zai sa Malamai da Musulmi su soki Lamarin.

 

Wannan ba sabon abu ba ne dama masu azancin Magana na cewa, Naka Shike Bada Kai Wai An Kama Gafiya A Jela.

Leave a Reply

Your email address will not be published.