Annobar Fashin Dan Kamfai Ya Bulla A Jihar Neja

Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa an samu wata kungiyar matasa masu yawo a cikin a daidaita sahu a wasu sassa na jihar, inda da zarar sun dauki mace sai nuna mata makami, daga bisani su tursasa ta ta cire dan kamfanta ta ba su.

Ana yi wa kungiyar lakabi ne da ‘Pant Or Your Life’, ma’ana ‘dan kamfenki ko rayuwarki’.

Leave a Reply

Your email address will not be published.