Abun Yazo Inji Mai Tsoron Wanka; Yan Bindiga sunyi Awun Gaba da Kwamandan Rundunar Yan Sanda

ABUN YAZO INJI MAI TSORON WANKA; Yan Bindiga sunyi Awun Gaba da

Kwamandan Rundunar Yan Sanda Mai Kula da Suleja A Hanyar Kaduna

 

 

 

‘Yan Bindiga Sun Sace Kwamandan Rundunar ‘Yan Sanda Mai Kula Da Shiyyar Suleja Isa Rambo A Hanyar zuwa Kaduna.

 

Hanyar Kaduna ya zamanto babban Hanyar da a halin yanzu wuce shi ya zamanto sai da Addu’a, inda ko a jiya wasu sun sha da kyar a kan wannan hanyar kamar yanda Rahotonmu yake bayyana mana.

 

Tuni dai wannan hanyar ya zamanto Makabarta ga dukkan wanda yake bi cikin dare, inda ake raba dai-dai wajen tare hanyar tsakanin Jami’an tsaro da Yan Bindiga Dadi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.