Gwamnan Jahar Kaduna Ya Bi Sahun Wasu Daga Cikin Gwamnonin Da Suka Fara Biyan Mafi Karancin Albashi Na Naira Dubu Talatin

Gwamnan Jahar Kaduna Ya Bi Sahun Wasu Daga Cikin Gwamnonin Da Suka Fara Biyan Mafi Karancin Albashi Na Naira Dubu Talatin

Da yake magana da manema labarai gwamnan yace, munyi alkawarin zamu fara biyan mafi karancin albashi a wannan wata na Satumba, kuma cikin ikon Allah mun cika wannan alkawarin.

Muna godiya ga al’ummar Jihar Kaduna na irin goyon bayan da ake ba mu. Muna fatan za aci gaba da yi mana addu’a domin mu sauke duk nauyin da Allah ya daura mana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: