Sojoji Sun Kashe ‘Yan Boko Haram Da Dama Tare Da Kwato Makamansu A Jihar Borno

Lamarin ya faru ne a kauyen Gworege dake karamar hukumar Dikwa, inda sojojin suka yi nasarar kwace bindigu, harsashai bayan kashe ‘yan Boko Haram din da dama da suka yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.