Sanata Kwankwaso Ya Gina Kwalejin Aikin Jinya Mai Zaman Kanta Ta Farko A Kano


Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya wato Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya gina kwalejin aikin jinya da aikin unguwar zoma a garin Kwankwaso da ke yankin ƙaramar hukumar Madobi ta jihar Kano.

Kwalejin wacce aka sanya mata suna Nafisatu College of Nursing and Midwifery ita ce ta farko mai zaman kanta a tarihin jihar Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published.