Ta Faru Ta Kare, Wadume Ya Tona Asiri

Jama’a sunana Hamisu Wadume wanda Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama muna kan Hanya sai Jami’an Sojoji suka Bude ma ‘Yan Sandan Wuta har Mutum 3 suka mutu daga Cikin su ni kuma suka tafi da ni Helkwatar su inda suka Tsinke ankwar da ke hannu na suka Ce in tashi inyi Tafiyata.

Wadannan kalamai sun fito ne daga Bakin Wadume, a wani Faifan Bidiyon da ya Bara yana magana da Bakin sa wanda Hukumar ‘Yan Sanda ta Kasa ta wallafa a Shafinta na yanar Gizo Wato Facebook.

Me za Ku Ce?

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.