Shugaba Buhari Ya Karbi Bakuncin Shugaban Guinea Conakry A Daura

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya karbi bakuncin Shugaban ne wato Alpha Conde na Guinea conakry inda suka tarbe shi tare da Gwamnan jahar katsina Aminu Bello masari da Sarkin Daura Alhaji Farouk Umar inda suka tarbi Shugaban da yake ziyarar sa a najeriya a daura dake jahar katsina a yau din nan 10 ga watan Agustan 2019.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.