Ganduje Ya Ziyarci Matasa Mata Da Maza Guda 200 ‘Yan Jihar Kano Da Aka Tura Koyon Gyaran Injin Mota A Kamfanin ‘Peugeot’ Dake Kaduna

Ganduje Ya Ziyarci Matasa Mata Da Maza Guda 200 ‘Yan Jihar Kano Da Aka Tura Koyon Gyaran Injin Mota A Kamfanin ‘Peugeot’ Dake Kaduna.

Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR da mataimakin sa Dr Nasiru Yusuf Gawuna sun kai ziyara kamfanin Peugeot inda yaran Kano maza da mata 200 ke samun horo na shekara daya. Wanda ake koya musu gyaran injin mota, da gyaran bodi da kuma penti. Wannan sune kashi na uku da Gwamnatin jiha ta tura horo a Kaduna.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: