INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN! Allah ya yiwa yar gidan Sheik Ahmad Gumi Rasuwa

A yau Litinin Allah Ya yi wa Maryam Ahmad Gumi rasuwa, ‘yar Sheikh Dakta Ahmad Gumi wadda ta yi ta fama da rashin lafiya a Abuja.

Za’a yi jana’izarta yau bayan Sallar azahar a gidan marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.

Muna rokon Allah ya jikanta da rahama 🤲 🤲

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: