Ta Haka Yayanta Da Suke Uwa Daya Uba Daya A Kano

Wata yarinya mai suna Mariya Sulaiman da suke zama a unguwar Badawa cikin karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano ta hallaka yayanta ta hanyar caka masa wuka.

Matashin mai suna Sani Sulaiman, kanwarsa Mariya ta caka masa wukar ne a wuyan sa kuma nan take ya mutu inda aka shaida cewa sabani ne suka samu a tsakaninsu.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.