An Kama Kwarto Mai Shigar Mata Yana Shiga Dakin Mata A Makarantar FCE Kano

Dubun wani matashi ya cika inda aka kama shi
a sashen mata a makarantar FCE Kano ya yi shigar mata ya sa hijabi da nikab.

Yanzu haka yana hannun jami’an ‘yan sanda na jihar Kano a hedikwata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.