Gwamnatin tarayya ta haram ta siyar da maganin Fiyafiya mai suna Snifer

Gwamnatin tarayya ta haram ta siyar da maganin Fiyafiya mai suna Snifer a jiya laraba.

Wannan maganin a na Amfani da shi ne wajen Kashe Sauro, da Daukacin Kwari Musamman a Gidajen Talakawan Najeriya.

Amma kuma yanzu matasa sun Koma Yin Amfani da shi wajen kashe Kan su Idan Duniya ta yi Musu Za fi.

To sai mu ce Allah ya kyauta

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.