‘Ban Iya Barci, Idan Na Tuna Halin Da Talakawan Najeriya Ke Ciki” -Osibanjo

 

Mataimakin Shugaban Najeriya Fasto Yemi Osibanjo ya ce a kullum kwanan zaune yake yi, idan ya tuna halin da talakawan Najeriya ke ciki na yunwa fatara da Kangin Rayuwa.

Ya tabbatar da cewa, yadda yake ganin rana, haka fa yake ganin dare.

Me za ku ce kan wannan ikirari na Osibanjo?

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.