Wasu ‘Yan Bindiga Dadi Sun Budewa Wasu Matasa Wuta A Jihar Bauchi

 

Lamarin ya faru ne jiya Laraba a jihar Bauchi. Inda wasu ‘yan yankin Duguri dake karamar hukumar Alkaleri suka budewa wasu ‘yan karamar hukumar Darazo wuta da bindigogi ba tare da sun ji sun gani ba.

A sanadin haka daya daga cikin su rai ya yi halinsa mai suna Auwalu Sadau, sauran kuma suna kwance a asibiti suna karbar magani.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: