Masarautar Kano Ta Janye Hawan Nasara Da Na Dorayi

Masarautar Jihar Kano ta janye Hawan Nasarawa sakamakon takardar da Gwamnatin Kano ta ba su na sanarwar dakatar da hawan .

Masarautar Kano ta fitar da takardarta na sanar da cewa ta janye sannan ta ce har da Hawan Dorayi wanda za a yi ranar Juma’a.

Ta ce a wannan ranar za ta yi wa Marigayi Alh Ado Bayaro addu’ar Allah Ya jikansa da rahma.

Leave a Reply

Your email address will not be published.