Gwamnan Zamfara Bello Matawallen Muradun ya kori sarkin Maru da Kanoma saboda matsalar tsaro

 

Mai Girma Gwamna Muhammad Bello Matawalle ya Aminta da dakatar da sarkin Maru Da Kuma ubankasar Kanoma saboda Zargin Su da ake yi da hannu wurin kisan Alumma a karamar Hukumar mulkin Maru.

Wannan dakatarwar ta fara aiki nan take.

Sanarwa Daga Alh. Yusuf Idris Babban Daraktan Harkokin Yada Labaran Gidan Gwamnatin Zamfara.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.