Hukumar Yansanda reshen Jihar Kaduna sun wawushe wani Jami’in Sojin kasa mai mukamin Las […]
Month: June 2019
Jamiyyar Apc Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomin Jihar Jigawa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Jigawa ta sanar da jamiyyar APC a […]
Ana Zargin Rarara Da Kashe Kuɗaɗe Ba Bisa Ƙa’ida Ba
Ƙungiyar mawaƙan jam’iyyar (APC) na tuhumar Dauda Kahutu Rarara tare da wasu mutune bakwai da […]
Idan Baku Son Jin Gaskiya Kada Ku Gayyaceni, Inji Sarkin Kano Muhammad Sanusi II
Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi Na Biyu Ya Amsa Gayyatar Zuwa Taron Karawa […]
Babu Batun Bincikar Matar Marigayi Ado Bayero, Da Matar Sarki Sunusi Na II~ Hukamar yaki da rashawa
An karyata zargin da jama’a keyi na cewa, hukumar karbar korafe korafe da yaki […]
‘Ban Iya Barci, Idan Na Tuna Halin Da Talakawan Najeriya Ke Ciki” -Osibanjo
Mataimakin Shugaban Najeriya Fasto Yemi Osibanjo ya ce a kullum kwanan zaune yake yi, […]
Gwamnatin tarayya ta haram ta siyar da maganin Fiyafiya mai suna Snifer
Gwamnatin tarayya ta haram ta siyar da maganin Fiyafiya mai suna Snifer a jiya laraba. […]
Duk Wanda Ya Sa Hannu A Dokar Wa’azi Ya Yi Ridda – Dr Gumi
Sheikh Gumi yace ” ba dai dai bane gwamnati ta kirkiro doka akan gyare gyare […]
Gazawar Gwamnatin Apc A Bauchi Ita Ta Kawo Mu Kan Karagar Mulki:~ Gwamna Bala Muhammad
Wakilinmu Uzairu Bauchi A wannan Litinin ce 10 ga watan Yunin shekarar 2019, gwamnan […]
Hayaniya ta Dakatar da Wani Alkali a Kotu.
RIKICIN DUNIYA. Wakiliyarmu Zahra Sarki Bauchi Shari’ar da ke gaban kotun Musulunci dake tudun […]