Gwamnan Yobe ya kara aure kwana Daya da rantsar dashi Gwamna

 

Rahotanni daga jihar Yobe suna bayyana cewa sabon Gwamnan jihar, Mai Mala Buni ya angwance da matarshi ta Uku a yau Alhamis da amaryarsa, Ummi Adama Gaidam,

Majiyar my ta Manuniya ta ruwaito Ummi diyace ga tsohon Gwamnan jihar Yobe wanda ya sauka a jiya Laraba, Ibrahim Gaidam.

Bayanai sunce amaryar a yanzu haka tana karatu ne kasar Saudi Arabia, kuma itace matarsa ta Uku.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.