Za Mu Kai Sokoto Ga Tudun Mun Tsira, Cewar Tambuwal

 

Gwamna Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya sha rantsuwar kama aiki a wa’adin jagorancin jihar karo na biyu.

Gwamnan ya sha alwashin kai jihar ga tudun mun tsira, ta hanyar samar wa ‘yan jihar abubuwan more rayuwa, kama daga samar da tsaftattun ruwan sha, kiwon lafiya da kuma inganta rayuwar al’umma dama tabbatar da samar da tsaro ga ‘yan jihar.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.