Gwamna Badaru Abubakar Na Jihar Jigawa, Ya Karbi Rantsuwar Kama Aiki A Karo Na Biyu

Daga Magaji Abdullahi Mallammadori

Maigirma Zababben Gwamnan Jihar Jigawa Alh Muhammad Badaru Abubakar, Ya Kar6i Rantsuwar Kama Aiki A Karo Na Biyu.

An Rantsar Da Maigirma Gwamna Muhammad Badaru Abubakar Da Mataimakinsa Malam Umar Namadi, A Babban Filin Taro Na Malam Aminu Kano, Dake Birnin Dutse.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.