Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Gwamnan jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari akan matsalar ‘yan bindiga da suka addabi wasu sassa na jihar da aiyukan ta’addanci.
Zaman wanda ya kwashe sama da awanni hudu, an yi shi ne a fadar Shugaban kasa.