‘Yan Bindiga Sun Kai Wani Kazamin Hari A Wasu Kauyuka A Jahar Zamfara

Rahotannin dake fitowa daga karamar hukumar Birnin magaji na nuni da cewa ‘Yan bindiga sun kai Hari a wasu kauyuka Hudu dake karamar hukumar inda suka kashe kimanin mutane 18 garuruwan sune kamar Haka: Garin, Kaso, Garin Kokiya, Garin Chigama, Garin Kaka, maharan sun dade a cikin kauyukan suna cin karen su Babu babbaka ba tare da Jami,an tsaro sun ankara Ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.