Dole Tasa Na Yafewa Wanda Yama ‘Ya Ta Fyade

Wanda yayiwa wata yarinya mai shekaru 9 fyade mai suna Abdullahi Bala, Mahaifin ta Ibrahim Mohammed, yace ba yadda zai yi dole tasa ya yafe amma ba Dan ya so ba.

Wanda ake zargin Dan Shekaru 33 da haihuwa wanda ke zaune a Unguwar Oduduwa Kwatas da ke Ikpoba a jahar Edo, ya karyata Faruwar Lamarin Inda ya ce Sam shi Sharri a ke Masa.

Matuhumin ya Dage kai da fata cewa Shi ko da aka kama su karatu ya ke koya mata, ba Fyade ba kamar yadda ake Zargi, inji shi.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.