‘Yan Bindiga Sun Yi Masa Yankan Rago A Sokoto


Wasu ‘yan bindiga a jiya Talata da misalin karfe 04:30 na yamma sun shiga karamar hukumar Gudu ta Jihar Sokoto suka yi wa Sarkin garin yankan rago bayan sun gama harbin akan mai uwa da wabi a garin.

Muna addu’a Allah ya jikanshi da rahama ya yaye masa kura kurensa. Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: