Za ayi ma Sarkin Kano kishiyoyi guda hudu

Majalisar Dokoki ta jihar Kano zatayi dokar fadada Masarautar Kano Inda zata kara sarakunan yanka.
Guda hudu cikin

Masarautun da za’a kara Sune Kamar haka.

Masarautar Rano
Masarautar Gaya
Masarautar Karaye
Masarautar Bichi .

Azamanta na musamman da tayi majalisar a yau yan Majalisun Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Wanan Al’amari.

Kuma nan Take Majalisa Ta Kafa Kwamitin Dazai Kawo mata Rahoto A Gobe 7/5/2019.

Leave a Reply

Your email address will not be published.