Dangote ya yi Allah wadai da rushe-rushen ganuwa da ake yi A Kano

  • Tattalin Arzikin Kano Yana Wuyanmu, Cewar Dangote

Bayan kammala wani babban taro akan tattalin arziki da ci gaban jihar Kano a jami’ar Bayero dake jihar Kano, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana yunkurinsa na taimakawa tattalin arzikin jihar Kano.

Daga karshe kuma hamshakin Dan kasuwan na Afrika ya yi Allah wadai da rushe-rushen ganuwa da ake yi don gina shaguna da gidaje.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: