An Kama Mataimakin Karamar Hukumar Anka Da Laifin Taimakawa ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara

Wannan Mutuminda kuke gani Mataimakin Shugaban Karamar hukumar Anka a jihar Zamfara ne mai suna Yahuza Ibrahim.

Sojoji sun kama Yahuza ne da tuhumar bada bayanan sirri da kuma taimakawa wajen saye da sayarda kayan sata irinsu shanu da jakuna.

Yahuzan kuma na taimakawa tsagerun da labarai akan shirin jami’an tsaro! Tunda shi wannan azzalumin na cikin gwamnati.

Leave a Reply

Your email address will not be published.