Ta Leko Ta Koma: Kotu Ta Kwace Kujerar Kawu Sumaila

Kotun tarayya dake zamanta a jihar Kano, wacce ke sauraron karar da Shamsuddeen Dambazau ya shigar gabanta, yana karar gwamnati da jam’iyyar APC reshen jihar Kano. Kan kwace masa takarar sa da ya ke zargin sun yi bayan shine yaci zaben fitar da gwani. Amma suka ba wa Abdulraham Kawu Sumaila takararsa.

Kotu ta yanke hukunchin da ya ayyana Shamsuddeen Dambazau a matsayin wanda zai wakilci karamar hukumar Takai da Sumaila a Majalisar wakilai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *