Malaman Jamio’i Sun Tafka Zagon Kasa A Zaben 2019, Inji Farfesa Attahiru Jega

Tsohon Shugaban hukumar zabe ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya nuna bacin ransa game da yadda Malaman Jamio’i suka hada Kai da ‘yan siyasa dan yin rashin gaskiya a zaben 2019. Inda ya ce sun yarda martabar da suke da ita a idon al’ummar kasar nan.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.