‘Yan Bindiga Sun Mamaye Wasu Sassa Na Jihar Katsina, Cewar Gwamna Masari

Rahotanni sun nuna cewa ‘yan bindiga sun kashe kimanin mutane 33 a kananan hukumomin Batsari, Sabuwa da Jibiya duk a jihar Katsina.

Tuni dai shugaban ‘yan sanda na kasa ya baiwa jami’ansa umarnin kawo karshen ta’addacin jihar Katsina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: