Gwamna Badaru Abubakar Na Jihar Jigawa Ya Yi Tsayiwar Bazata A Kasuwar Shiwarin Domin Siyan Dabino

Maigirma Gwamnnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar Ya yi Tsayawar Bazata a Kasuwar Shuwarin, Inda Ya Sauko Daga Motar shi Shi kadai Ba Tare Da Jiran Masu Tsaron sa Su yi Masa Rakiya ba Ko B ashi Kariya ba.

Gwamna Badaru Ya yi Wannan Tsayiwar ne Domin Sayen Dabino, Wanda Hakan Ya yi Mutukar Burge Masu Sana’a Dake Kasuwar.

Gwamnan Ya yi Wannan Shigar Bazata Ne a Yayin Da Yake Dawowa Daga Wata Ziyarar Ta Bazata Da ya kai Cibiyar Fitar Da Kayan Masarufi Da ke Garin Andaza A Karamar Hukumar Kiyawa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.